iqna

IQNA

rubuta kalmomi
Tehran (IQNA) An canza labulen dakin Allah a Makkah a karon farko a farkon sabuwar shekara ta Hijira a daren jiya 1 ga watan Muharram a kasar Saudiyya daidai 30  ga watan Yuli.
Lambar Labari: 3487610    Ranar Watsawa : 2022/07/30

Tehran (IQNA) Wata yarinya ‘yar shekara biyar ‘yar kasar Syria, duk da cewa tana fama da ciwon Autism, tana da ilimi da hazaka sosai.
Lambar Labari: 3486795    Ranar Watsawa : 2022/01/08